Ezekiel 38:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da zai faru a ranar. Sa’ad da Gog ya fāɗa wa ƙasar Isra’ila, fushina mai zafi zai ƙuna, in ji Ubangiji Mai Iko Duka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا أَ رَانَرْ نَنْ، سَعَدَّ كَيْ غُواغْ ذَاكَ كَٰوُاْ يَاڧِ عَكَنْ ڧَسَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ، إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، ڢُشِنَ مَيْ ذَاڢِ ذَيْ تَاشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a wannan rana sa'ad da Gog zai kawo wa ƙasar Isra'ila yaƙi, ni Ubangiji Allah zan hasala.