Ezekiel 38:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan yi hukunci a kansa da annoba da kuma zub da jini; zan yi ruwa mai yawa da ฦ™anฦ™ara da kibiritu mai cin wuta a kansa da a kan sojojinsa da kuma a kan alโ€™ummai masu yawa da suke tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุจูŽู„ูŽุนู ุฏูŽ ุธูุจู’ุฏูŽ ุฌูู†ู ุฐูŽู†ู’ ุญููƒูู†ู’ุชูŽูƒูŽุž ุฐูŽู†ู’ ุธูุจูŽ ุฏูŽ ุถููˆูŽ ู…ูŽูŠู’ ูปูŽุฑู’ู†ูŽ ุฏูŽ ฺงูŽู†ู’ฺงูŽุฑูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ูƒูŽุŒ ุงู•ูู†ู’ ุธูุจูŽ ูˆูุชูŽุงุฏูŽ ฺขูŽุฑูŽุฑู’ ูˆูุชูŽุง ู…ูŽูŠู’ ูˆูŽุฑู ุนูŽูƒูŽู†ู’ูƒูŽ ุฏูŽ ุณููˆุงู’ุฌููˆุงู’ุฌูู†ู’ูƒูŽ ู…ูŽุงุณููŠูŽูˆูŽ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุณููˆุงู’ุฌููˆุงู’ุฌูู†ู’ ฺงูŽุจููŠู„ู ู…ูŽุงุณููŠูŽูˆูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽูƒูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan hukunta shi da annoba da kuma zub da jini. Zan yi masa ruwa da ฦ™anฦ™ara, da wuta, da kibritu za a makaka a kansa da rundunarsa, da dukan jama'ar da suke tare da shi.