Ezekiel 38:23 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka zan nuna girmana da kuma tsarkina, zan sanar da kaina a gaban alโ€™ummai masu yawa. Saโ€™an nan za su san cewa ni ne Ubangiji.โ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชูŽู‡ูŽูƒูŽุŒ ุฐูŽู†ู’ ุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ุบูุฑู’ู…ูŽู†ูŽ ุฏูŽ ฺŸูŽุฑู’ูƒูู†ูŽ ุงู•ูู†ู’ูƒูู…ูŽ ุณูŽู†ูŽุฑู’ ุฏูŽูƒูŽูŠู’ู†ูŽ ุงู”ูŽ ฺขููŠู„ู ุบูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽุž ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุฐูŽุงุณู ุณูŽู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ู†ูู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุžโ€บ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da haka kuwa zan bayyana girmana da tsarkina in kuma sanar da kaina ga al'ummai. Ta haka za su sani ni ne Ubangiji.โ€