Ezekiel 38:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ka ce, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ina gāba da kai, ya Gog, babban sarkin Meshek da Tubal.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَثٜىٰ، ‹إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، غَاشِ، إِنَ غَابَادَكَيْ، يَا غُواغْ، بَبَّنْ شُوغَبَنْ مٜىٰشٜىٰكْ دَ تُبَلْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ka ce Ubangiji Allah ya ce, ‘Ga shi, ina gaba da kai, ya Gog, babban shugaban Rosh, da Meshek, da Tubal.