Ezekiel 38:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan juyar da kai, in sa ฦugiyoyi a muฦamuฦanka in fitar da kai tare da dukan sojojinka, dawakanka, mahayan dawakanka saye da makamai, da kuma jamaโa mai girma masu riฦe da garkuwoyi manya da ฦanana, dukansu da takuba a zฤre.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ุฌููููุฑู ุฏูููููุ ุงููููุณูุง ฺงููุบููููุงููู ุนูุจูุงููููููุ ุงฺููููขูุชููุงู ุฏูููููุ ุชูุฑูููฐุฏู ุฏููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููููู ู
ูุงุณููููู ุฏู ุฏููููู ุฏู ู
ูุงุณู ููููููุณูุ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุณูููููููฐ ุฏู ููุงูููู ููุงฺงู ุฏู ุบูุฑูููููุงููู ุฏู ุฑููุบููููู ฺงูุฑฺูขูููฐ ููููุงฺงูุ ุฏูููููุณู ฺ ููููููููฐูู ููุงฺงู ุฏู ุชูููุจูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan juyar da kai, in sa ฦugiyoyi cikin muฦamuฦanka, in fitar da kai, da dukan sojojinka, da dawakai da mahayansu. Su babbar runduna ce saye da makamai, wato garkuwoyi, da takuba a zฤre,