Ezekiel 38:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
haka ma Gomer da dukan sojojinsa, da Bet Togarma daga can arewa tare da dukan sojojinsa, al’ummai masu yawa tare da kai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غُواْمٜىٰرْ دَ دُكَنْ سُواْجُواْجِنْتَ دَ بٜىٰتْ تُواْغَرْمَ دَغَ إِيَاكَرْ ڧَسَرْ أَرٜىٰوَثِ دَ دُكَنْ سُواْجُواْجِنْسَ، مُتَنٜىٰنْ ڧَبِيلُ مَاسُيَوَ سُنَ تَرٜىٰدَكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da Gomer tare da dukan sojojinsa, da Bet-togarma daga ƙurewar arewa, da dukan sojojinsa, su jama'a mai yawa, suna tare da kai.