Ezekiel 38:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Ka shirya; ka kintsa, kai da dukan jama’arka da suka taru kewaye da kai, ka kuma zama mai ba su umarni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹يَا كَيْ غُواغْ، يِشِرِ! عِ، كَيِ طَمَرَ، كَيْ دَ دُكَنْ ضُنْدُنَارْ دَسُكَ تَتَّارُ كٜىٰوَيٜىٰ دَكَيْ، سَيْ كَذَمَ شُوغَبَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka shirya, ka kuma zama da shiri, kai da dukan rundunar da suka tattaru kewaye da kai, ka zama ɗan tsaronsu.