Ezekiel 38:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai da dukan sojojinka da kuma alโummai masu yawa da suke tare da kai za ku haura, kuna cin gaba kamar hadari; za ku zama kamar girgijen da yake rufewa ฦasa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุฏู ุฏููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููููู ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ฺงูุจูููู ู
ูุงุณููููู ุชูุฑูููฐุฏูููููุ ุฐูุงูู ููููุฑู ฺููขูุงุทููุงู ุนูููููุณู ููู
ูุฑู ุงููุณููู ู
ููู ูปูุฑูููุ ููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุบูุฑูุบูุฌูููฐ ููููุฏู ููุฏูููููุชู ฺงูุณูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka ci gaba, kana zuwa kamar hadiri, za ka rufe ฦasar kamar gizagizai, kai da rundunarka, da jama'a masu yawa tare da kai.โโ