Ezekiel 39:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ɗan mutum, ka yi annabci a kan Gog ka ce, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ina gāba da kai, ya Gog, babban sarkin Meshek da Tubal.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا كَيْ، طَنْ مُتُمْ، يِ أَنَّبْثِ غَابَادَ غُواغْ، كَثٜىٰ، ‹إِنْجِنِ عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ ، إِنَ غَابَادَكَيْ، يَا غُواغْ، بَبَّنْ شُوغَبَنْ مٜىٰشٜىٰكْ دَ تُبَلْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kai ɗan mutum, sai ka faɗa wa Gog shugaban Rosh, da Meshek, da Tubal cewa, ‘Ni Ubangiji Allah ina gāba da kai.