Ezekiel 39:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan mutanen ƙasar za su binne su, kuma ranar da za a ɗaukaka ni za tă zama ranar tuni a gare su, in ji Ubangiji Mai Iko Duka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ ڧَسَرْ ذَاسُيِ عَيْكِنْ بِنّٜىٰوَرْ غَوَوَّكِنْ؞ رَانَرْ نَنْ ذَاتَ كَٰوُاْوَ جَمَعَتَ إِسْرَٰٓءِيلَ طَوْكَكَ، رَانَرْدَ نَنُونَ طَوْكَكَتَ أَغَرٜىٰسُ؞ نِے عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan jama'ar ƙasar za su yi aikin binnewar, zai zama daraja a gare su a ranar da zan bayyana ɗaukakata, ni Ubangiji Allah na faɗa.