Ezekiel 39:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda suke ratsa ƙasar, in waninsu ya ga ƙashin mutum, zai kafa shi kamar alama a gefe sai masu haƙa kabari sun binne shi a Kwarin Haman Gog.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ مَاسُ بِنْثِكَ سُكَبِے تَثِكِنْ ڧَسَرْ، دُكْ وَنْدَ يَغَ ڧَسُسُوَنْ مُتُمْ، سَيْ يَكَڢَ عَلَمَ أَوُرِنْ، دُواْمِنْ مَاسُ بِنّٜىٰوَ سُغَنِ سُطَوْكَ سُبِنّٜىٰ أَ ݣُورِنْ ضُنْدُنَارْ غُواغْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da waɗannan suke bibiyawa a cikin ƙasar, duk wanda ya ga ƙashin mutum, sai ya kafa wata alama kusa da ƙashin don masu binnewa su gani, su ɗauka, su binne a Kwarin Rundunar Gog.