Ezekiel 39:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai wani garin da ake kira Hamona zai kasance a can. Ta haka za su tsabtacce ƙasar.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوُرِنْ مَا، أَݣَويْ غَرِ، وَنْدَ عَكٜىٰ كِرَنْسَ دَ سُونَ هَمُواْنَ، وَتُواْ ضُنْدُنَا؞ تَهَكَ ذَاعَ ڟَبْتَثٜىٰ ڧَسَرْ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai gari a wurin, za a sa masa suna Hamona, wato runduna. Ta haka za su tsabtace ƙasar.