Ezekiel 39:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โฦan mutum, ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa, ka gayyato kowane irin tsuntsu da dukan namun jeji, โKu taru ku kuma zo wuri ษaya daga koโina don hadayar da nake shirya muku, babbar hadaya a kan duwatsun Israโila. A can za ku ci nama ku kuma sha jini.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุง ูููู ุทููู ู
ูุชูู
ูุ ูููู ู
ูุบููู ุฏู ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ฺฺูููู ุฏู ุฏููููู ููู
ููุงูู
ููู ุฏูุงุฌู ููุซูููฐุ โนุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ููุชูุชููุงุฑู ุฏูุบู ูููุงูุนููู ููุฐููุงู ููุฑููู ุจููู ููุฏูุงูู ููููุฏู ููููููฐ ุดูุฑููู ุฏููุงูู
ูููููุ ุจูุจููุฑู ููุฏูุงูู ุซูููฐ ุงูู ู
ููููููู ุชูุฏูููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุนูููุฏู ุฐูุงููุซู ููุงู
ู ููููู
ู ุดูุง ุฌูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โNi Ubangiji Allah na ce, kai ษan mutum, sai ka gayyato kowane irin tsuntsu da dukan bisashe daga ko'ina, su zo idi wanda nake shirya musu a duwatsun Isra'ila. Za su ci nama su kuma sha jini.