Ezekiel 39:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan juya ka in kuma ja ka. Zan kawo ka daga can arewa in aike ka don ka fāɗa wa duwatsun Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ جُويَاكَ إِنْتُورَكَ غَبَ، إِنْهَوْرُواْ دَكَيْ دَغَ إِيَاكَرْ أَرٜىٰوَثِ، إِنْجَغُواْرَنْثٜىٰكَ حَرْ كَنْ مَنْيَنْ تُدَّنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan juya ka in sa ka gaba in tashi daga ƙurewar arewa, in kawo ka don ka fāɗa wa duwatsun Isra'ila.