Ezekiel 39:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A teburina za ku ci iya ƙoshiyarku da naman jama’a da kuma mahaya, manyan mutane da sojoji na kowane iri,’ in ji Ubangiji Mai Iko Duka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ ڧُواْشِ عَتٜىٰبُرِنَ دَ نَامَنْ دَوَكِ دَ نَمَاسُ هَوَنْسُ دَ نَامَنْ ڠُونَيٜىٰنْ يَاڧِ دَ نَكُواْوَنٜىٰ إِرِنْ سُواْجَ؞ نِے عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a ƙosar da su da naman dawakai, da na mahayansu da na mutane masu iko, da na dukan mayaƙa, ni Ubangiji na faɗa.”