Ezekiel 39:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Zan nuna ɗaukakata a cikin al’ummai, kuma dukan al’ummai za su ga hukuncin da zan yi da kuma hannu mai nauyin da zan ɗora a kansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«تَهَكَ ذَنْ نُونَ طَوْكَكَتَ عَثِكِنْ أَلْعُمَّيْ؞ دُكَنْ أَلْعُمَّيْ كُوَ ذَاسُ غَ حُكُنْثِنْدَ نَعَيْكَتَ دَ كُمَ إِيكُواْنَ وَنْدَ نَنُونَ عَكَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Zan nuna ɗaukakata a cikin al'ummai, dukan al'ummai kuwa za su ga hukuncin da na yi da ikon da na nuna kansu.