Ezekiel 39:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yi da su gwargwadon rashin tsabtarsu da laifofinsu, na kuma kawar da fuskata daga gare su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے نَسَاكَ مُسُ ڠُورْڠُودُوانْ رَايُوَرْ ڧَظَنْتَرْسُ دَ ذُنُوبِنْسُ نَغَنْ‌غَنْثِ، نَاكُوَ ٻُواْيٜىٰ ڢُسْكَتَ دَغَ غَرٜىٰسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na yi gwargwadon lalatarsu da laifofinsu, na kawar da fuskata daga gare su.