Ezekiel 39:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da na komo da su daga al’ummai na kuma tattara su daga ƙasashen abokan gābansu, zan nuna kaina mai tsarki ta wurinsu a gaban al’ummai masu yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ نَكُواْمُواْ دَسُو دَغَ ثِكِنْ ڧَبِيلُ، نَكُمَ تَتَّارُواْسُ دَغَ ڧَسَاشٜىٰنْ أَبُواْكَنْ غَابَنْسُ، تَوُرِنْسُ ذَنْ نُونَ وَ سَوْرَنْ أَلْعُمَّيْ نِے مَيْ ڟَرْكِے نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan nuna wa sauran al'umma ni mai tsarki ne ta wurin komo da mutanen Isra'ila daga cikin al'ummai, da ƙasashen al'ummai magabtansu.