Ezekiel 39:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A kan duwatsun Israโila za ka fฤษi, kai da sojojinka da kuma alโummai da suke tare da kai. Zan bayar da kai ka zama abinci ga tsuntsaye da namun jeji masu cin nama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ฺขูุงุทู ุนููููู ู
ููููููู ุชูุฏูููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ูููู ุฏู ุฏููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููููู ู
ูุงุณููููู ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ฺงูุจูููููู ุฏูุณูููููฐ ุชูุฑูููฐุฏูููููุ ุฐููู ุจูุงุฏููููู ููุฐูู
ู ุนูุจูููุซู ุบู ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ฺฺูููู ู
ูููุซููู ููุงู
ูุ ุงููููููู
ู ุจูุงุฏููููู ุบู ููู
ููุงูู
ููู ุฏูุงุฌูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka fฤษi matacce a kan duwatsun Isra'ila, kai da dukan rundunanka, da jama'ar da suke tare da kai. Zan ba da gawawwakinka ga tsuntsaye da dabbobi masu cin nama.