Ezekiel 39:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka mutu a fili, gama haka ni na faɗa, in ji Ubangiji Mai Iko Duka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَايِنْ دَ غَاوَرْكَ تَكٜىٰ ݣُونْثٜىٰ أَ ڢِيلِ، غَمَا نَا يِمَغَنَ؞ نِے عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka mutu a filin saura, gama haka ni Ubangiji Allah na faɗa.’