Ezekiel 39:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana zuwa! Tabbatacce zai faru, in ji Ubangiji Mai Iko Duka. Ranar da na yi magana ke nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، رَانَرْ تَنَ ذُوَا! حَڧِيڧَ، تأَنَانً ذُوَا، إِنْجِنِ عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ ؞ وَنَّنْ عِتَثٜىٰ رَانَرْدَ نَيِ مَغَنَ عَكَنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ga shi, ranar da na ambata tana zuwa, hakika kuwa tana zuwa, ni Ubangiji Allah na faɗa.