Ezekiel 4:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan ya ce mini, โ€œฦŠan mutum, zan yanke tanadin abinci a Urushalima. Mutane za su auna abincin da za su ci da tsoro su kuma auna ruwan da za su sha cikin fargaba,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูู†ู ยซูŠูŽุง ูƒูŽูŠู’ ุทูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ุŒ ุบูŽุงุดูุŒ ุฐูŽู†ู’ ูŠูŽู†ู’ูƒูœู‰ูฐ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ุณูŽุงู…ูู†ู’ ุนูŽุจูู†ู’ุซู ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุž ุนูŽุจูู†ู’ุซู ุฐูŽูŠู’ ูƒูŽุงุณูŽ ู…ูุณู ุญูŽุฑู’ ู…ูŽุง ุณูŽูŠู’ ุงู”ูŽู†ู’ุนูŽูˆู’ู†ูŽ ู…ูุณู ุณูุซู ุฏูŽ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ุŒ ุณููƒูู…ูŽ ุนูŽูˆู’ู†ูŽ ุถููˆูŽุŒ ุณูุดูŽุง ุฏูŽ ฺขูุฑู’ุบูุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce mini, โ€œฦŠan mutum, ga shi, zan datse abinci a Urushalima. Za su auna abincin da za su ci da tsoro, su kuma auna ruwan da za su sha da damuwa.