Ezekiel 4:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan ka ษauki kwanon ฦarfe, ka shirya shi kamar katangar ฦarfe tsakaninka da birnin ka kuma zuba mata ido. Za tฤ kasance a ฦarฦashin ฦawanya, kai kuwa za ka yi mata ฦawanya. Wannan zai zama alama ga gidan Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุทููููู ฺขููููููฐูู ฺงูุฑฺูขูููฐุ ููุดูุฑููู ุดู ููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ููุชูููโุบูุฑู ฺงูุฑฺูขูููฐ ฺูููุงูููููู ุฏู ุจูุฑูููููุ ุณูุนููู ฺููขูุณูููููุซูููฐุดูุ ุชููููู ุฐููู ุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุจูุฑููููู ุฏู ุนููู ููููฐููููููฐ ุฏู ููุงฺงูุ ูููู ููู
ู ููุฐูู
ู ููููุฏู ููููููฐููููููฐุชู ุฏู ููุงฺงูุ ููููููู ุฐููู ุฐูู
ู ุนูููู
ู ุบู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ษauki kwano, ka shirya shi kamar garun ฦarfe tsakaninka da birnin, sa'an nan ka zuba ido. Birnin zai zama kamar an kewaye shi da yaฦi, kai kuwa ka kewaye shi da yaฦi. Wannan kuma zai zama alama ga Isra'ilawa.