Ezekiel 40:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekara ta ashirin da biyar ta zaman bauta, a farkon shekara, a rana ta goma ga wata, a shekara ta goma sha huษu bayan fฤษuwar birnin Urushalima, a wannan rana ikon Ubangiji ya sauko a kaina ya kuma iza ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุซููููู ุดูููฐููุฑูุง ุชูุบููุงูู
ูุดูุง ุญูุทู ุจูุงููููุฏู ุนููู ุซูููููููฐ ุจูุฑููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏู ููุงฺงูุ ููุชููุงู ุงูู ุดูููฐููุฑูุง ุชูุนูุดูุฑููู ุฏู ุจูููุฑู ุชูุฐูู
ูููู
ู ุนฺูงูุณูุฑู ุจูููุชูุงุ ุงููููุชู ฺููขูุฑููููุงู ุงูู ุฑูุงูู ุชูุบููุงูู
ูุ ุณููู ุญูููููู ููููููููฐูู ููุณููููููุงู ุนูููููููุ ููููู
ู ูููููู ุซููู ุจูุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ranar goma ga wata na farko a shekara ta ashirin da biyar ta zamanmu a bautar talala, a shekara ta goma sha huษu da cin birnin, ikon Ubangiji ya sauko a kaina.