Ezekiel 40:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikin ƙofar gabas akwai ɗakuna uku a kowane gefe na hanyar shiga; dukan ukun girmansu ɗaya, bangayen da suke tsakani a kowane gefe girmansu ɗaya ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ طَكُنَ عُكُ نَمَاسُ غَادِ عَكُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰنْ ثِكِنْ ڧُواْڢَرْ دَتَكٜىٰ ڢُسْكَنْتَرْ غَبَسْ، دُكَنْسُ غِرْمَنْسُ طَيَ نٜىٰ؞ ڟَيِنْ غِنْشِڧَنْسُ كُمَ طَيَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai ɗakuna uku na 'yan tsaro a kowane gefe na ƙofar gabas, girmansu iri ɗaya ne. Ginshiƙansu kuma girmansu ɗaya ne.