Ezekiel 40:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya auna bakin hanyar shiga ya sami fāɗinsa kamu goma, tsawonsa kuma kamu goma sha uku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَأَوْنَ ڢَاطِنْ بَاكِنْ ڧُواْڢَرْ، كَمُ غُواْمَ، ڢَاطِنْ ڧُواْڢَرْ كَنْتَ كُمَ كَمُ غُواْمَشَا عُكُنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma auna fāɗin bakin ƙofar, kamu goma ne, tsayin ƙofar kuwa kamu goma sha uku ne.