Ezekiel 40:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A gaban kowane ɗakin akwai bango mai tsayi kamu ɗaya, ɗakunan kuma kamu shida-shida ne a kowane gefe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ یَرْ كَتَنْ‌غَ أَغَبَنْ طَكُنَنْ مَاسُ غَادِنَّنْ، ڢَاطِنْتَ كَمُ طَيَ عَكُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰ؞ غِرْمَنْ طَكُنَنَّنْ كَمُ شِدَنٜىٰ عَكُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai, 'yar katanga a gaban ɗakunan 'yan tsaron, faɗinta kamu ɗaya ne a kowane gefe. Girman ɗakunan 'yan tsaron kuwa kamu shida ne a kowane gefe.