Ezekiel 40:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya auna hanyar shiga daga saman bangon ɗaki a baya zuwa saman ɗakin da yake ɗaura da shi; nisansu kamu ashirin da biyar ne daga bango zuwa bango.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً يَ عَوْنَ ڧُواْڢَرْ دَغَ بَنْ‌غُواْ نَبَايَ نَغٜىٰڢٜىٰ طَيَ نَطَكُنَنْ مَاسُ غَادِ ذُوَا طَيَنْ بَنْ‌غُواْ نَبَايَ نَغٜىٰڢٜىٰنْ طَكُنَنْ مَاسُ غَادِ، ڢَاطِنْسَ كَمُ عَشِرِنْ دَ بِيَرْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga bayan rufin ɗaya ɗakin 'yan tsaro zuwa bayan ɗayan rufin ya auna filin ya sami kamu ashirin da biyar.