Ezekiel 40:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya auna ɗakin bakin ƙofa na can ƙarshen hanyar shiga ya sami kamu sittin. Awon ya kai har zuwa shirayin da yake fuskantar filin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَ عَوْنَ جِكِنْ غِنْشِڧَيْ، كَمُ سِتِّنْ؞ أَݣَويْ ڢِيلِ كٜىٰوَيٜىٰ دَ ذَوْرٜىٰنْ دَيَكٜىٰ عَبَاكِنْ ڧُواْڢَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi ginshiƙai kamu sittin. Akwai ɗakuna kewaye da shirayin da yake bakin ƙofa.