Ezekiel 40:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nisan da take daga mashigin hanyar shiga zuwa can ƙarshen shirayin, kamu hamsin ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ غَبَنْ ڧُواْڢَرْ شِغَ ذُوَا ڧَرْشٜىٰنْ ذَوْرٜىٰنْ دَيَكٜىٰ عَبَاكِنْ ڧُواْڢَرْ، كَمُ حَمْسِنْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga gaban ƙofar shiga, zuwa kurewar shirayi na can ciki kamu hamsin ne.