Ezekiel 40:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daɓen ya bi ta daidai gefen hanyoyin shiga, kuma faɗinsa ya yi daidai da tsawon ƙofofin shiga; wannan shi ne daɓen da yake ƙasa-ƙasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَٻٜىٰنْ يَڢَارَ دَغَ كَتَنْغَ يَمِيڧٜىٰ حَرْ ڧُواْڢَرْ ذَوْرٜىٰ وَدَّ تَكٜىٰ ڢُسْكَنْتَرْ ثِكِ؞ وَنَّنْ شِينٜىٰ دَٻٜىٰ نَڧَسَا ڧَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daɓen ya bi ta daidai gefen ƙofofin. Wannan shi ne daɓen da yake ƙasa ƙasa.