Ezekiel 40:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan mutumin ya auna tsawo da fāɗin ƙofar da take fuskantar arewa, wadda take bi zuwa filin waje.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَ عَوْنَ ڢَاطِنْ ڧُواْڢَرْ أَرٜىٰوَ دَ ڟَوُانْتَ وَدَّ تَكٜىٰ ڢُسْكَنْتَرْ ڢِيلِنْ وَجٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma auna tsayin ƙofar arewa da faɗinta wadda take fuskantar filin waje.