Ezekiel 40:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai ƙofa zuwa filin ciki wadda take fuskantar ƙofar arewa, kamar dai yadda take a gabas. Ya auna daga ƙofa zuwa ƙofar da take ɗaura ta ita; ya sami kamu ɗari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ نَنْ كُمَ أَغٜىٰڢٜىٰنْ أَرٜىٰوَ، كَمَرْ يَدَّ تَكٜىٰ عَڧُواْڢَرْ غَبَسْ، أَݣَويْ حَنْيَرْ دَ تَبِے تَڧُواْڢَرْ ذُوَا ڢِيلِ نَثِكِ؞ يَأَوْنَ ڢِيلِ ڟَكَانِنْ ڧُواْڢَ تَثِكِ دَ ڧُواْڢَ تَوَجٜىٰ، كَمُ طَرِے نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Fili na ciki yana da ƙofa daura da ƙofar arewa da ta gabas. Ya auna daga ƙofa zuwa ƙofa kamu ɗari.