Ezekiel 40:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hanyar shiga da shirayinta suna da tagogi duk a kewaye, kamar tagogin sauran. Tsawonta kamu hamsin ne fāɗinta kuma kamu ashirin da biyar ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ تَغُواْغِ كٜىٰوَيٜىٰ أَدُكَنْ طَكُنَنْتَ دَ كُمَ أَ ذَوْرٜىٰنْتَ كَمَرْ يَدَّ سَوْرَنْ سُكٜىٰ؞ ڟَوُانْ ثِكِنْ ڧُواْڢَرْ نَنْ كَمُ حَمْسِنْ نٜىٰ، ڢَاطِنْتَ كُمَ كَمُ عَشِرِنْ دَ بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai tagogi kewaye da ƙofar, da shirayinta kamar na sauran. Tsayinta kamu hamsin ne, faɗinta kuwa kamu ashirin da biyar.