Ezekiel 40:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Matakai bakwai sun haura zuwa ƙofar, da shirayi ɗaura da matakan; tana da zāne-zānen adon itatuwan dabino a bangayen a kowane gefe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ مَتَاكَلَنْ هَوَ بَݣَويْ ذُوَا وُرِنْ، ذَوْرٜىٰنْ غِدَنْ كُوَ يَنَ ثَنْ ثِكِ؞ عَكَيِ أَدُوانْ عِتَتُوَنْ دَبِينُواْ عَكَنْ غِنْشِڧَنْ ڧُواْڢَرْ، طَيَ أَوَنَّنْ غٜىٰڢٜىٰ، طَيَ كُمَ أَوَنْثَنْ غٜىٰڢٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tana da matakai bakwai. Shirayinta yana daga can ciki. An zana siffar itatuwan dabino a ginshiƙanta, ɗaya a kowane gefe.