Ezekiel 40:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Filin cikin ma yana da ƙofar da ta fuskanci kudu, sai ya auna daga wannan ƙofa zuwa ƙofar waje a gefen kudu; ya sami kamu ɗari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ نَنْ كُمَ، أَݣَويْ ڧُواْڢَ أَغٜىٰڢٜىٰنْ كُدُ أَ ڢِيلِ نَثِكِ؞ يَأَوْنَ ڢِيلِ ڟَكَانِنْ ڧُواْڢَ تَثِكِ دَ ڧُواْڢَ تَوَجٜىٰ، كَمُ طَرِے نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai wata ƙofa a kudancin fili na can ciki. Ya auna daga ƙofa zuwa ƙofa kamu ɗari.