Ezekiel 40:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya kawo ni cikin filin ciki ta ƙofar kudu, ya kuma auna ƙofar kudu; ita ma tana da girma ɗaya da sauran ƙofofin shiga.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَ بِدَنِ تَثِكِنْ ڧُواْڢَرْ كُدُ ذُوَا ڢِيلِ نَثِكِ؞ سَيْ يَ عَوْنَ ڧُواْڢَرْ كُدُ، غِرْمَنْسَ دَيْدَيْنٜىٰ دَ نَسَوْرَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma kai ni fili na can ciki, wajen ƙofar kudu, sai ya auna ƙofar, girmanta daidai yake da na sauran.