Ezekiel 40:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗakunanta na matsara, bangayenta duk suna da girma ɗaya da sauran. Hanyar shiga da shirayinta suna da tagogi duk a kewaye. Tsawonta kamu hamsin ne, fāɗinta kuma kamu ashirin da biyar ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ نَنْ كُمَ، أَݣَويْ طَكُنَنْ مَاسُ غَادِ دَ غِنْشِڧَنْ ڧُواْڢَرْ دَ كُمَ ذَوْرٜىٰ، غِرْمَنْسُ كُوَ دَيْدَيْنٜىٰ دَ نَسَوْرَنْ؞ أَݣَويْ كُمَ تَغُواْغِ كٜىٰوَيٜىٰ أَطَكُنَنْتَ دَ كُمَ أَ ذَوْرٜىٰنْتَ؞ ڟَوُانْ ثِكِنْ ڧُواْڢَرْ كَمُ حَمْسِنْ نٜىٰ، ڢَاطِنْسَ كُمَ كَمُ عَشِرِنْ دَ بِيَرْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuma ɗakunanta na 'yan tsaro, da ginshiƙanta, da shirayinta, girmansu ɗaya yake da na sauran. Tana da tagogi kewaye da ita da shirayinta. Tsayinta kamu hamsin ne, faɗinta kamu ashirin da biyar ni.