Ezekiel 40:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikin wahayin ya kai ni can, na kuma ga mutum wanda kamanninsa ya yi kamar tagulla; yana tsaye a hanyar shiga yana riฦe da igiyar lilin da kuma karan awo a hannunsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ูููููููู ุซูููุ ุณูููุบูุง ูููู ู
ูุชูู
ู ููููุฏู ฺขูุณูููุฑูุณู ุชููู ฺููููงููู ููู
ู ุฏู ุชูุบููููุ ูููู ุฑฺูงูููฐ ุฏู ุงููุบูููุฑู ููููููู ุฏู ุณูููุฏููู ุงููููุงู ุงูู ุญููููููุณูุ ูููู ฺูููููฐ ุนูุจูุงูููู ฺงููุงฺูขูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ya kai ni can sai ga wani mutum, kamanninsa sai ka ce tagulla, yana riฦe da igiyar rama da wani irin ฦara na awo a hannunsa, yana tsaye a bakin ฦofa.