Ezekiel 40:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(Fāɗin shirayun hanyoyin shiga kewaye da filin ciki kamu ashirin da biyar ne, fāɗinsu kuma kamu biyar.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ ذَوْرٜىٰ ثِكِنْ ڧُواْڢَرْ، ڟَوُانْسَ كَمُ عَشِرِنْ دَ بِيَرْ نٜىٰ، ڢَاطِنْسَ كُمَ كَمُ بِيَرْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai shirayi kewaye, tsawonsa kamu ashirin da biyar ne, faɗinsa kuma kamu biyar ne.