Ezekiel 40:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shirayin ƙofar yana fuskantar filin waje; an yi zāne-zānen adon itatuwan dabino a madogarar bangayen hanyar shiga. Yana kuma da matakai takwas.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَوْرٜىٰ نَڧُواْڢَرْ كُدُ يَنَ ڢُسْكَنْتَرْ ڢِيلِ نَوَجٜىٰ؞ أَنْيِ أَدُوانْ عِتَتُوَنْ دَبِينُواْ عَكَنْ غِنْشِڧَنْ ڧُواْڢَرْ؞ أَݣَويْ كُمَ مَتَاكَلَنْ هَوَ تَݣُوسْ ذُوَا وُرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shirayinta yana fuskantar filin da yake waje. An zana siffar itatuwan dabino a ginshikanta. Tana kuma da matakai takwas.