Ezekiel 40:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya kai ni filin da yake ciki a gefen gabas, ya kuma auna hanyar shiga; girmanta iri ɗaya ne kamar sauran.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَ بِدَنِ ثِكِنْ ڢِيلِ نَثِكِ ذُوَا وَجٜىٰنْ ڧُواْڢَرْ غَبَسْ؞ سَيْ يَ عَوْنَ ڧُواْڢَرْ غَبَسْ، غِرْمَنْتَ دَيْدَيْنٜىٰ دَ نَسَوْرَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai kuma ya kai ni a fili na can ciki wajen gabas. Ya auna ƙofar, girmanta daidai yake da na sauran.