Ezekiel 40:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shirayinta yana fuskantar filin da yake waje; tana da zāne-zānen adon itatuwan dabino a madogararta. Tana kuma da matakai takwas.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَوْرٜىٰ نَڧُواْڢَرْ غَبَسْ يَنَ ڢُسْكَنْتَرْ ڢِيلِ نَوَجٜىٰ؞ أَنْيِ أَدُوانْ عِتَتُوَنْ دَبِينُواْ عَكَنْ غِنْشِڧَنْ ڧُواْڢَرْ؞ أَݣَويْ كُمَ مَتَاكَلَنْ هَوَ تَݣُوسْ ذُوَا وُرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shirayinta yana fuskantar filin da yake waje. Aka zana siffar itatuwan dabino a kan ginshiƙanta a kowane gefe. Tana da matakai takwas.