Ezekiel 40:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya kawo ni ƙofar arewa ya kuma auna ta. Girmanta ɗaya ne da sauran,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَ بِدَنِ ثِكِنْ ڢِيلِ نَثِكِ ذُوَا وَجٜىٰنْ ڧُواْڢَرْ أَرٜىٰوَ؞ سَيْ يَ عَوْنَ ڧُواْڢَرْ أَرٜىٰوَ، غِرْمَنْتَ دَيْدَيْنٜىٰ دَ نَسَوْرَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan kuma ya kai ni ƙofar arewa, ya auna ta. Girmanta daidai yake da na sauran.