Ezekiel 40:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka ma ɗakunanta, bangayenta da shirayinta, ƙofar tana da tagogi duk a kewaye. Tsawonta kamu hamsin, fāɗinta kuma kamu ashirin da biyar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ نَنْ كُمَ، أَݣَويْ طَكُنَنْ مَاسُ غَادِ دَ غِنْشِڧَنْ ڧُواْڢَرْ دَ كُمَ ذَوْرٜىٰ، غِرْمَنْتَ دَيْدَيْنٜىٰ دَ نَسَوْرَنْ؞ أَݣَويْ كُمَ تَغُواْغِ كٜىٰوَيٜىٰ أَطَكُنَنْتَ دَ كُمَ أَ ذَوْرٜىٰنْتَ؞ ڟَوُانْ ثِكِنْ ڧُواْڢَرْ كَمُ حَمْسِنْ نٜىٰ، ڢَاطِنْسَ كُمَ كَمُ عَشِرِنْ دَ بِيَرْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuma ɗakunanta na 'yan tsaro, da ginshiƙanta, da shirayinta. Tana da tagogi kewaye da ita da shirayinta. Tsayinta kamu hamsin ne, faɗinta kuma kamu ashirin da biyar.