Ezekiel 40:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shirayin ƙofar ta fuskanci filin waje; tana da zāne-zānen adon itatuwan dabino a madogaranta, matakai takwas kuwa sun haura zuwa wajenta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَوْرٜىٰ نَڧُواْڢَرْ أَرٜىٰوَ يَنَ ڢُسْكَنْتَرْ ڢِيلِ نَوَجٜىٰ؞ أَنْيِ أَدُوانْ عِتَتُوَنْ دَبِينُواْ عَكَنْ غِنْشِڧَنْ ڧُواْڢَرْ؞ أَݣَويْ كُمَ مَتَاكَلَنْ هَوَ تَݣُوسْ ذُوَا وُرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ginshiƙai suna fuskantar filin da yake waje. Aka zana siffar itatuwan dabino a kan ginshiƙanta a kowane gefe. Ita ma matakanta takwas ne.