Ezekiel 40:39 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shirayin hanyar shiga akwai tebur biyu a kowane gefe, inda ake yankan hadayun ƙonawa, hadayun zunubi da kuma hadayun laifi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ ذَوْرٜىٰنْ ڧُواْڢَرْ، أَݣَويْ تٜىٰبُرَ بِيُ عَكُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰ؞ عَكَنْسُ نٜىٰ عَكٜىٰ يَنْكَ دَبُّواْبِنْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا دَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ دَ تَشَاڢٜىٰ لَيْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shirayin ƙofar akwai tebur biyu a kowane gefe, inda ake yanka hadayar ƙonawa, da hadaya don zunubi da laifi.