Ezekiel 40:41 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duka dai akwai tebur huɗu a gefe ɗaya na hanyar shiga, huɗu kuma a ɗaya gefen, tebur takwas ke nan gaba ɗaya, inda a kan yanka hadayu a kai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ تٜىٰبُرَ حُطُ عَثِكِ، تٜىٰبُرْ حُطُ كُمَ أَوَجٜىٰ دَ ڧُواْڢَرْ؞ تٜىٰبُرَ تَݣُوسْ كٜىٰنَنْ عِنْدَ ذَاعَ يَنْكَ دَبُّواْبِنْ هَدَايُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A gab da ƙofar akwai tebur huɗu, a waje ɗaya kuma akwai huɗu. Duka guda takwas ke nan, inda za a riƙa yanka dabbobin da za a yi hadaya da su.