Ezekiel 40:43 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka kakkafa ƙugiyoyi kewaye a bangon, tsawon kowanne ya yi fāɗin tafin hannu. An yi amfani da teburin don a riƙa ajiye naman hadayu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ كُمَ مَنْيَنْ ڧُوغِيُواْيِ مَاسُ ڟَوُانْ تَڢِنْ حَنُّ، وَطَنْدَ عَكَ كَكَّڢَسُ أَغِنِنْ كٜىٰوَيٜىٰ تَثِكِ؞ عَكَنْ تٜىٰبُرَنْ كُمَ ذَاعَ أَجِيٜىٰ نَامَنْ هَدَايَرْدَ ذَاعَ مِيڧَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka kakkafa ƙugiyoyi kewaye da cikin ɗakin, tsawonsu taƙi-taƙi. Za a riƙa ajiye naman hadaya a kan teburorin.