Ezekiel 40:44 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waje da ƙofar ciki, a cikin filin ciki, akwai ɗakuna biyu, ɗaya a gefen ƙofar arewa yana kuma fuskantar kudu, wani kuma a gefen ƙofar kudu yana fuskantar arewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَبِدَنِے مُنْ ڢِتُواْ تَڧُواْڢَرْ ذُوَا ڢِيلِ نَوَجٜىٰ؞ سَيْ نَغَ طَكُنَ بِيُ عَثِكِنْ ڢِيلِنْ، طَيَ أَنَنْ غٜىٰڢٜىٰنْ ڧُواْڢَرْ أَرٜىٰوَ وَنْدَ يَكٜىٰ ڢُسْكَنْتَرْ كُدُ، طَيَ كُمَ عَثَنْ غٜىٰڢٜىٰنْ ڧُواْڢَرْ كُدُ وَنْدَ يَكٜىٰ ڢُسْكَنْتَرْ أَرٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kai ni fili na can ciki, sai ga ɗakuna biyu a filin. Ɗaya yana wajen ƙofar arewa, yana fuskantar kudu. Ɗayan kuma yana wajen ƙofar kudu yana fuskantar arewa.